Marubuci, Megha Mohan da Yousef Eldin da kuma Emma Ailes Sanya sunan wanda ya rubuta labari, MATA 100 NA BBC 22 Nuwamba 2023 Uku daga cikin mata mafi ƙarfin faɗa-a-ji a duniya sun shaida wa BBC cewa ...
Garkuwa da 'yan makaranta mata na ci gaba da zama gagarumar matsala a yankin arewacin Najeriya lamarin da ake gani zai shafi harkokin karatu.
Kimanin dalibai ‘yan mata 94 majiyoyi suka ce sun bace bayan da Boko Haram ta kai hari ranar Litinin da dare a wata makarantar mata da ke garin Dapchi a jihar Yobe.